Kogin Kaiwara
Appearance
Kogin Kaiwara | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 20 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 42°49′05″S 173°02′20″E / 42.818°S 173.039°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Hurunui District (en) |
River mouth (en) | Hurunui River (en) |
Kogin Kaiwara kogi ne dake Arewacin Tsibirin Kudancin wanda yake yankin kasar New Zealand . Kogin ya kasance magudanar ruwa ne na kogin Hurunai, magudanar ruwa ya kai 17 kilometres (11 mi) kudu maso yammacin Cheviot . Kogin yana gudana da farko gabas kafin ya juya kudu maso yamma, yana karkatar da wani kwari a cikin Kogin Lowry Peaks Range wanda ke tsakanin Cheviot da Culverden .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]