Kogin Karetu (Canterbury)
Appearance
| Kogin Karetu | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 12 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 43°11′55″S 172°27′43″E / 43.1987°S 172.462°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
| Territory |
Canterbury (mul) |
| River mouth (en) |
Ōkūkū River (en) |
Kogin Karetu kogin ne dake Gabashin Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand. Tana gangarowa kudu daga gangaren Dutsen Karetu kafin fitowar ta zuwa cikin kogin Okuku a gefen Canterbury Plains mai nisan 40 kilometres (25 mi) arewa maso yammacin Christchurch .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
