Kogin Kenana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Kenana
General information
Tsawo 8 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 35°03′29″S 173°34′40″E / 35.058111°S 173.577667°E / -35.058111; 173.577667
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Northland Region (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Pacific Ocean

Kogin Kenana kogi ne dake Arewacin Auckland Peninsula, a Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Shine gano wurin a arewa na da peninsula,kuma yana gudana zuwa tashar jiragen ruwa na Mangonui, mashigar ruwa a kudu na Doubtless Bay.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]