Kogin Kurow
Appearance
| Kogin Kurow | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 44°45′S 170°30′E / 44.75°S 170.5°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
| River mouth (en) |
Waitaki River (en) |
Kogin Kurow kogi ne dake Arewacin Otago,wanda ke yankin New Zealand . Wani yankine na kogin Waitaki, yana tasowa a cikin Range na Saint Marys kuma yana kwarara zuwa cikin wannan kogin a gindin Kurow .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
