Jump to content

Kogin Lilburne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Lilburne
General information
Tsawo 14 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 43°04′33″S 172°10′22″E / 43.0759°S 172.1727°E / -43.0759; 172.1727
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Canterbury Region (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Ashley River / Rakahuri (en) Fassara

Kogin Lilburne kogi ne dake arewacin Canterbury, wanda yake yankin kasar New Zealand . Wanda aka fi sani da Kogin Lillburn, an gyara kuskuren a cikin shekarar 2003. [1] Yana tasowa a cikin Puketeraki Range, yana ggudana a kudu sannan gabas don shiga kogin Ashley / Rakahuri .

  • Jerin koguna na New Zealand