Kogin Lolo
Appearance
| Kogin Lolo | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 1°07′45″S 12°27′28″E / 1.12925°S 12.45769°E |
| Kasa | Gabon |
| Territory |
Ogooué-Lolo Province (en) |
| River mouth (en) | Kogin Ogooué |
Kogin Lolo (Faransa:Rivière Lolo) kogi ne a ƙasar Gabon,kuma ɗaya daga cikin rafi na Kogin Ogooué.
Yana tasowa a cikin tsaunin Chaillu.Sa'an nan kuma,tana karɓar ruwa na babban tashar ta Bouenguidi ta wuce Koulamoutou, Ogooué-Lolo.
