Kogin Lololima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Lololima babban kogine tsibiri ne ( Efate ) na Vanuatu.Ya wuce kusa da Port Vila, babban birnin kasar,a gefen kudu maso yammacin tsibirin.Akwai magudanar ruwa mai suna iri ɗaya, kusa da ƙauyen Lololima, wanda ke da mahimmin sha'awar yawon buɗe ido.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.17°45′20″S 168°23′18″E / 17.75554°S 168.38829°E / -17.75554; 168.38829