Jump to content

Kogin Lottery

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Lottery
General information
Tsawo 22 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 42°37′S 173°06′E / 42.62°S 173.1°E / -42.62; 173.1
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Hurunui District (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Mason

Kogin Lottery kogi dake arewacin Canterbury wanda yake yankin kasar New Zealand's South Island . Yana hau kan gangaren Dutsen Tinline, yana gudana gabaɗaya kudu don saduwa da Kogin Mason 5 kilometres (3 mi) arewa maso gabashin Waiau .

  • Jerin koguna na New Zealand

42°37′S 173°06′E / 42.617°S 173.100°E / -42.617; 173.100