Kogin Loutsié
Appearance
Kogin Loutsié | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 2°14′37″S 11°25′59″E / 2.2436°S 11.4331°E |
Kasa | Gabon |
Territory | Ngounié Province (en) |
Kogin Louetsi kogi ne da ke kudu maso yammacin Gabon, ya ratsa Lardin Ngounié. Ya bi ta Bongolo sannan kuma Dam din Bongolo da ke bakin kogin yana samar da wutar lantarki ga kashi uku na kasar Gabon. A cikin 1993, an ba da sanarwar cewa za’a gina Louetsi kusa da Lébamba wadda Amurka, Kanada da Faransa suka biya kudi kimanin CFA69.280m.[1] An kiyasta jimillar kuɗin aikin da kimanin CFA281.745m.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa research bulletin: Economic, financial, and technical series. Blackwell. 1993. p. 11260. Retrieved 31 March 2012.