Kogin Maerewhenua
Appearance
Kogin Maerewhenua | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 44°51′S 170°42′E / 44.85°S 170.7°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Waitaki District (en) |
Kogin Maerewhenua,wanda kuma aka sani da kogin Marewhenua, ƙaramin kogi ne dake Otago na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand.an gano wuri a cikin Arewacin Otago da kuma wani yankin na Kogin Waitaki, wanda ke yin iyaka tsakanin Otago da Canterbury .
Kogin yana gudana zuwa gabas da ƙaramin garin Duntroon . Lokacin da Reshen Kurow, layin dogo na reshe, yana kan aikin ginin a cikin 1870s, kogin ya haifar da matsalolin gini kuma layin ya ƙare a kan gabas sama da shekaru biyar har sai da aka yi nasarar kammala gada a tsakiyar 1881.