Kogin Makara (Tsibirin Chatham)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Makara kogi ne dake tsibirin Chatham na New Zealand .an gano wurin a kudu maso gabas na tsibirin Chatham,tana tafiya arewa maso gabas don zama yankin kogin Te Awainanga, wanda ke kwarara cikin Tekun Te Whanga .

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]