Kogin Makerike
Appearance
Kogin Makerike | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 16 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 43°16′50″S 172°34′25″E / 43.28059°S 172.57362°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Canterbury Region (en) |
Protected area (en) | Ashley Rakahuri Regional Park (en) |
River mouth (en) | Ashley River / Rakahuri (en) |
Kogin Makerikeri kogi ne dake arewacin Canterbury wanda yake yankin New Zealand's South Island . Yana gudana kudu daga magudanar ruwa mai 15 kilometres (9 mi) yamma da Amberley,ya isa kogin Ashley / Rakahuri kusa da Rangiora.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand