Kogin Makiki
Appearance
Kogin Makiki | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 20 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 44°38′S 171°09′E / 44.63°S 171.15°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Canterbury Region (en) |
River mouth (en) | Pacific Ocean |
Kogin Makikihi kogi ne dake yankin Kudancin Canterbury na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabas daga magudanar ruwa a cikin Hunters Hills 30 kilometres (19 mi) kudu maso yammacin Timaru, kuma ya ratsa ta cikin karamin garin Makikihi kafin ya isa Tekun Pasifik.
Ma'aikatar Al'adu da Tarihi na New Zealand ya ba da fassarar "rafin cicada" don Mākikihi.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand