Jump to content

Kogin Manganuioteao

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Manganuioteao
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 2,000 m
Tsawo 81 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 39°24′18″S 175°02′42″E / 39.405°S 175.045°E / -39.405; 175.045
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Manawatū-Whanganui Region (en) Fassara da Ruapehu District (en) Fassara
Protected area (en) Fassara Whanganui National Park (en) Fassara
Tongariro National Park (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Whanganui River (en) Fassara
kogin maganui
hoton kogin daga sama

Kogin Manganuioteao (hukuma suna tun daga 22 ga Agusta 1985, kuma aka sani da Manganui o te Ao River kuma an nuna shi akan tsoffin taswira kamar Kogin Manganuiateau ) kogin ne dake tsakiyar Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Tana da tushenta a cikin koguna masu yawa da ƙananan koguna waɗanda ke gudana zuwa yamma daga gangaren Dutsen Ruapehu, kodayake babban hanyar kogin yana gudana ne a kudu maso yamma ta ƙaƙƙarfan tuddai don saduwa da kogin Whanganui mai 10 kilometres (6 mi) arewa da Pipiriki, a gefen Wurin gandun dajin na Whanganui .

Ma'aikatar Al'adu da Tarihi dake New Zealand ta ba da fassarar "babban rafi na duniya" don Manganui-o-te-Ao . Sauran fassarorin sun kasance "Babban kogin haske", ko "Babban kwarin da ke da hasken rana".

  • Jerin koguna na New Zealand
Koguna na Tributary
  • Kogin Makatote
  • Kogin Mangaturturu