Kogin Mangapa
Appearance
Kogin Mangapa | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 35°13′13″S 173°41′00″E / 35.220409°S 173.683464°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
River mouth (en) | Kogin Waipapa (Northland) |
Kogin Mangapa kogi ne dake arewa mai nisa na tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Yana tafiya kudu daga tushensa a cikin dajin Omahuta don isa kogin Waipapa 25 kilometres (16 mi) yamma da Kerikeri.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand