Kogin Mangawai
Appearance
Kogin Mangawai | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 35°59′19″S 174°17′07″E / 35.988749°S 174.285295°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Kaipara District (en) |
River mouth (en) | Kogin Wairoa (Northland) |
Kogin Mangawai kogin ne dake tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabas zuwa Kogin Wairoa kusa da fitowar sa zuwa tashar jiragen ruwa ta Kaipara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand