Kogin Mangonuiowae

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Mangonuiowae kogi ne dake Arewa na kasa wanda yake yankin New Zealand. Shine yankin kogin Rotokakahi, wanda ya kai 10 kilometres (6 mi) arewa maso gabas na Whangape Harbor

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

Template:LINZ