Jump to content

Kogin Ngatau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Ngatau
General information
Tsawo 15 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 44°03′10″S 169°08′47″E / 44.0527°S 169.1463°E / -44.0527; 169.1463
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Westland District (en) Fassara
Protected area (en) Fassara Mount Aspiring National Park (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Okuru River (en) Fassara

Kogin Ngatau kogi ne dake yamma da bakin tekun yankunan Otago na Tsibirin Kudu Wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana arewa maso yamma daga tushensa a Kudancin Alps don saduwa da kogin Okuru 20 kilometres (12 mi) kudu maso gabas na Haast . Tsawon kogin yana cikin Dutsen Aspiring National Park .

  • Jerin koguna na New Zealand

"Place name detail: Ngatau River". New Zealand Gazetteer. New Zealand Geographic Board. Retrieved 12 July 2009.