Kogin Ngunguru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Ngunguru
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 203 m
Tsawo 23 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 35°38′13″S 174°23′31″E / 35.637°S 174.392°E / -35.637; 174.392
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Whangarei District (en) Fassara

Kogin Ngunguru kogine dake Arewa kasa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Da farko yana kwararowa kudu maso yamma kafin ya juya gabas ya kwararo zuwa cikin wani dogo mai fadi wanda ya shiga cikin Ngunguru Bay zuwa arewa maso yamma na Whangarei . Garin Ngunguru yana zaune a bakin gabar arewa a bakinsa.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]