Kogin Omanaia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Template:Infobox river Kogin Omanaia kogine dake Arewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana arewa maso yamma daga dajin Waima, na farko a matsayin rafi sannan kuma a matsayin siltiyar hannu na tashar Hokianga . Garin Rawene yana tsaye a wurin da kogin ya hadu da babban ruwan tashar jiragen ruwa.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]