Kogin Ongaru
Appearance
Kogin Ongaru | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 589 m |
Tsawo | 73 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 38°53′31″S 175°15′11″E / 38.892°S 175.253°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Manawatū-Whanganui Region (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) | |
River source (en) | Hauhungaroa Range (en) |
River mouth (en) | Whanganui River (en) |
Kogin Ongarue kogine dake Waikato da Manawatū-Whanganui na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Babban rafi na kogin Whanganui, yana gudana zuwa yamma sannan kudu daga tushensa a cikin Hauhungaroa Range arewa maso yammacin tafkin Taupō, yana wucewa ta garin Taumarunui kafin ya isa kogin Whanganui .
Yankunan Ongaru sun hada da kogin Maramataha da kogin Mangakahu
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand