Kogin Owen
Appearance
Kogin Owen | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 20 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 41°41′12″S 172°26′55″E / 41.68655°S 172.44865°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Tasman District (en) |
Protected area (en) | Kahurangi National Park (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
River mouth (en) | Buller River (en) |
Kogin Owen, an gano wurin yana arewa maso yammacin tsibirin Kudancin. yankin New Zealand. Wannan gajeriyar kogi wani babban kogin Buller ne. Yana tafiya kudu tsawon kilomita ashirin 20 daga magudanar ruwa a kan gangaren dutsen, Owen, yana kwarara zuwa cikin Buller a karamin mazaunin kogin Owen mai tazarar kilomita goma sha takwas 18 daga arewa maso gabashin Murchison.