Kogin Pakiri
Appearance
Kogin Pakiri | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 8 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 36°14′37″S 174°43′20″E / 36.2437°S 174.72221°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Auckland Region (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
River mouth (en) | Jellicoe Channel (en) |
Kogin Pakiri kogi ne dakeAuckland wanda yake yankin Tsibirin Arewa na New Zealand . Yana gudana gabaɗaya arewa maso yamma daga tsaunin da ke kallon Leigh, ya isa bakinTekun Pasifik 20 kilometres (12 mi) yammacin Wellsford .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]