Jump to content

Kogin Pourangaki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kogin pouranganki

Kogin Pourangaki kogi ne dakeManawatū-Whanganui na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana arewa maso yamma daga tushe a cikin Ruahine Range, ya isa kogin Kawhatau 13 kilometres (8 mi) gabas da Mangaweka .

  • Jerin koguna na New Zealand