Jump to content

Kogin Spey (Tasman)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Spey
General information
Tsawo 11.5 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 40°59′53″S 172°25′26″E / 40.9981°S 172.42375°E / -40.9981; 172.42375
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Tasman District (en) Fassara
Protected area (en) Fassara Kahurangi National Park (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Aorere
kogin spey
jirgin ruwa a dakin kogkn spay

Kogin Spey kogi ne dake tsaunin Tasman a arewa maso yammacin tsibirin Kudancin Island New Zealand. [1] Kogin yana magudanar tafkin Aorere kusa da sirdin Aorere, kuma ana ciyar da shi ta wasu ƙananan ƙoramai da ke zubar da Ramin Gouland a yamma da wani ɓangaren Domett Range (wanda kogin ya rabu) a gabas. Yana gudana arewa sai gabas kafin ya shiga saman kogin Aorere . [2]

  1. Land Information New Zealand Place Names Database.
  2. New Zealand 1:50000 Topographic Map Series sheet BP23 – Gouland Downs