Jump to content

Kogin Tadmor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Tadmor
General information
Tsawo 28 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 41°22′07″S 172°48′18″E / 41.36866°S 172.80512°E / -41.36866; 172.80512
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Tasman District (en) Fassara
Yankin kariya Kahurangi National Park (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Motueka River (en) Fassara

Kogin Tadmor kogi ne dake Yankin Tasman na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana gabaɗaya arewa daga maɓuɓɓugarsa a cikin Range na Hope don isa kogin Motueka mai nisan kilomita uku arewa maso yamma da Tapawera .

  • Jerin koguna na New Zealand

"Place name detail: Tadmor River". New Zealand Gazetteer. New Zealand Geographic Board. Retrieved 12 July 2009.