Jump to content

Kogin Tahakopa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Tahakopa
General information
Tsawo 32 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 46°28′48″S 169°16′01″E / 46.48°S 169.267°E / -46.48; 169.267
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Clutha District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Pacific Ocean

Kogin Tahakopa yana bi ta bangaren kudu maso gabas cikin Catlins, yanki da ke a Kudancin Tsibiri Na Kudu na kasar New Zealand . Tsawon sa ya kai 32 kilometres (20 mi), kuma yana bi zuwa cikin Tekun Pasifik 30 kilometres (19 mi) ta gabas da Waikawa, kusa da mazaunin Papatowai.

Madogarar kogin na a bangaren yamma na Mt Pye, 25 kilometres (16 mi) dake gabas da Wyndham .

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

46°34′S 169°29′E / 46.567°S 169.483°E / -46.567; 169.483

[1]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Tahakopa_River%7C