Kogin Taiharuru
Appearance
| Kogin Taiharuru | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 10 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 35°44′54″S 174°31′40″E / 35.74825°S 174.527639°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Kogin Taiharuru kogi ne dake Arewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand .Yana kwararowa ne galibi daga arewa maso gabas daga tushenta a gabashin Whangarei, yana kwarara zuwa kudancin iyakar Ngunguru Bay . Kusan rabin tsayin kogin wani kwari ne da ya nutse .
Ma'aikatar Al'adu da Tarihi ta New Zealand ta ba da fassarar "teku mai sauti" don Taiharuru</link> .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]
