Kogin Teal
Appearance
| Kogin Teal | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 9 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 41°14′S 173°24′E / 41.23°S 173.4°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
| Territory |
Nelson City (en) |
| River mouth (en) |
Wakapuaka River (en) |
Kogin Teal kogi ne dake Nelson wanda yake a yankin tsibirin Kudu na New Zealand. Yana gudana arewa daga asalinsa a ƙasar tudu zuwa yammacin birnin Nelson don isa kogin Wakapuaka.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
