Jump to content

Kogin Topuni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Topuni
General information
Tsawo 12 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 36°15′28″S 174°28′12″E / 36.2578°S 174.47°E / -36.2578; 174.47
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Auckland Region (en) Fassara da Northland Region (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Kaipara Harbour catchment (en) Fassara
River source (en) Fassara Kogin Hakaru
River mouth (en) Fassara Kogin Oruawharo

Kogin Topuni kogi ne dake Arewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankib New Zealand . Yana gudana gabaɗaya kudu, tare da yawancin tsawonsa yana ta cikin wani kwari da ya nutse a arewa maso gabashin tsarin tashar jiragen ruwa na Kaipara . Kogin Topuni ya isa kogin Oruawharo - hannun Kaipara - kilomita 10 arewa maso yammacin Wellsford .

  • Jerin koguna na New Zealand