Kogin Umaru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Omaru kogi ne dakeArewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana gabaɗaya arewa daga koguna da yawa waɗanda suka samo asali daga arewa maso yamma na Paparoa, har zuwa kogin Manganui mai tazarar kilomita 20 arewa maso gabas da Ruawai .

Ma'aikatar Al'adu da Tarihi ta New Zealand ta ba da fassarar "wurin tsari" na Ōmaru .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]