Kogin Vohitra
Appearance
| Kogin Vohitra | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 18°43′40″S 48°57′50″E / 18.7278°S 48.9639°E |
| Kasa | Madagaskar |
| River mouth (en) | Rianila River |
Kogin Vohitra a yankin Alaotra-Mangoro da Atsinanana,yana tsakiyar gabashin Madagascar.Ya gangara zuwa gabar tekun gabas.Yana gudana cikin kogin Rianila[1] kusa da Anivorano Est.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
