Kogin Wahianoa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Wahianoa kogi ne dakw Manawatū-Whanganui na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Daya daga cikin bakin kogin Whangaehu, yana gudana kudu maso gabas daga gangaren kudancin dutsen Ruapehu, a hankali ya karkata kudu maso yamma kafin ya hadu da Whangaehu 3 kilometres (2 mi) arewa maso yammacin Waiouru .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]