Jump to content

Kogin Waihoihoi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Waihoihoi, kogi ne dake Arewa na Tsibirin Arewa wanda ke yankin New Zealand. wani yanki ne na kogin Waipu, wanda ya isa kusa da garin Waipu .

•jerin

Koguna

New

Zealand

  • Jerin koguna na New Zealand