Kogin Waioeka
kogin Waioeka ana samun sa a arewacin Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana tafiya arewa tsawon 65 kilometres (40 mi) daga Te Urewera National Park don isa teku a Opotiki .Yana raba yankinsa tare da Kogin Otara .
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Wurin da ke kusa da kwarin Waioeka ya kasance wurin da aka yi ta gwabza fada a lokacin yakin New Zealand.
Page Module:Coordinates/styles.css has no content.38°00′S 177°17′E / 38.000°S 177.283°E