Jump to content

Kogin Waionepu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Waionepu
General information
Tsawo12 km
Labarin ƙasa
Lua error a Module:Map, layi na 145: bad argument #1 to 'max' (number expected, got nil).
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa35°48′52″S 174°09′38″E / 35.814572°S 174.160521°E / -35.814572; 174.160521
KasaSabuwar Zelandiya
River mouth (en) FassaraKogin Waiotama

Kogin Waionepu kogi ne dakeArewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabaɗaya yamma daga tushen sa kudu da Maungatapere don isa kogin Waiotama mai tazarar kilomita 20 kudu maso yammacin Whangarei .

  • Jerin koguna na New Zealand