Kogin Waiotahe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Kogin Waiotahe (tsohon kogin Waiotahi ) kogi ne dake Bay of Plenty Region wanda yake yankin New Zealand 's North Island .Yana gudana arewa daga asalinsa yamma da Oponae da gabashin Matahi don isa Bay of Plenty 5 kilometres (3 mi) yammacin Opotiki .

A ranar 27 ga Agusta 2015 an gyara kuskuren sunan tarihi "Waiotahi" zuwa ainihin sunan Māori "Waiotahe".

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]