Kogin Waipoua (Tasar Arewa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Waipoua
General information
Tsawo 17 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 35°38′13″S 173°30′50″E / 35.637083°S 173.513833°E / -35.637083; 173.513833
Kasa Sabuwar Zelandiya
River mouth (en) Fassara Tasman Sea (en) Fassara

Kogin Waipoua kogine dake Arewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana gabaɗaya yamma daga tushen sa a cikin Parataiko Range don isa Tekun Tasman mai nisan kilomita 15 kudu maso gabas daga bakin Hokianga Harbor . Yawancin tsawon kogin yana cikin dajin Waipoua Kauri .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]