Jump to content

Kogin Waitangi ( Gundumar Whangarei)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Waitangi
General information
Tsawo 15 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 35°39′43″S 174°25′23″E / 35.662°S 174.423°E / -35.662; 174.423
Kasa Sabuwar Zelandiya
River mouth (en) Fassara Kogin Horahora

Kogin Waitangi yana ɗaya daga cikin biyun da ake suna a cikin Yankin Arewacin kasa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana kudu sai gabas daga asalinta a tsaunuka arewacin Whangarei,ya isa gabas a bakin tekun Ngunguru, kilomita biyar kudu da Ngunguru .

  • Jerin koguna na New Zealand