Kogin Whanaki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Template:Infobox river Kogin Whanaki kogi ne dake Auckland Wanda yake yankin Tsibirin Arewa na New Zealand . Yana gudana kudu maso yamma daga asalinsa kusa da Wellsford don isa kogin Tauhoa, hannun Harbour Kaipara .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  •