Kogin Whirinaki (Arewa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Whirinaki kogi ne dakeArewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana arewa maso yamma daga dajin Waima ta hanyar mazaunin Whirinaki zuwa tashar Hokianga .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]