Jump to content

Kogin Whirinaki (Bay of Plenty)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Whirinaki
General information
Tsawo 46 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 38°26′14″S 176°42′18″E / 38.4371°S 176.7049°E / -38.4371; 176.7049
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Whakatāne District (en) Fassara
Protected area (en) Fassara Te Urewera National Park (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Rangitaiki River (en) Fassara
kogin whirinaki

Kogin Whirinaki kogi ne dake Hawke's Bay da Bay of Plenty Regions wanda yake yankin New Zealand's North Island . Yana gudana gabaɗaya arewa ta Wurin Karewar Whirinaki Te Pua-a-Tāne da dajin Kaingaroa don isa kogin Rangitaiki mai 3 kilometres (2 mi) arewa da Murupara .

  • Jerin koguna na New Zealand