Konadu Samuel
Appearance
ASARE Konadu Samuel (an haife shi ranar 18 ga watan Janairu, 1931) a Ghana shi ne mawallafin Ghana
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi aure a Fabrairu shekaran 1959, yana kuma da yara bakowai wanda sun kasan ce mata uku sai kuma maza hudu Yayi karatun shi ne a Kwalejin Jihar Abuakwa, 1949-52, Polytechnic of Central London, England, 1956-58 (Diploma in Journalism, 1958), University of Strasbourg, France, 1959 (Diploma in Journålism, 1959); mataimakan wallafe-wallafe na ficer, Ghana Information Services, 1959-61, edita. tor, Ghana_ News Agency, 1961-62, mataimakin manajan edita, Ghana News Agency, 1962-66, ya zama mai kafa kuma m, Anewuo Educa-tional Publications, Accra, 1966; wallafe-wallafe: Wizard of Asamang (Waterville, Accra, 1962).[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)