Konya
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | |||
| Il (mul) | Konya ili (mul) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 2,232,374 (2019) | |||
| • Yawan mutane | 54.45 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 41,001 km² | |||
| Altitude (en) | 1,019 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Ƙirƙira | 700 "BCE" | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 42 000 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 332 | |||
| Wasu abun | ||||
|
| ||||
| Yanar gizo | konya.bel.tr | |||
Konya birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Konya tana da yawan jama'a 2,161,303. An gina birnin Konya kafin karni na talatin kafin haihuwar Annabi Issa.

Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Laburare na Jami'ar Selcuk, Konya Turkiyya
-
Ince Minareli
-
Wata hanya a birnin
-
Wani nau'in abincin jama'ar birnin
-
Wani kogi a birnin
-
Konya
-
Birnin
-
Filin jirgin Sama na birnin
