Jump to content

Korçë

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Korçë


Wuri
Map
 40°37′N 20°46′E / 40.62°N 20.77°E / 40.62; 20.77
Ƴantacciyar ƙasaAlbaniya
County of Albania (en) FassaraKorçë County (en) Fassara
Municipality of Albania (en) FassaraKorçë municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 51,152 (2011)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 850 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 7001–7004
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 082
Wasu abun

Yanar gizo bashkiakorce.gov.al

Korçë ita ce birni na takwas mafi girma a Albaniya.[1]

An fara zama birnin a karni na 15 miladiyya.[2] Birnin ya shahara da Bazaar na Korçë, da masana'anta na "Birra Korça" da taron kiɗa "serenata Korçare".[3] Wasu wuraren sha'awa a cikin birni sun haɗa da cocin Orthodox na Korçë da Masallacin Mirahori.[4] Birnin na gudanar da bikin "Birra Korça" a kowace shekara, wanda kuma ke nuna mawaka da masu fasaha daban-daban da ke nuna kai tsaye.[5] Birnin gida ne ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa mafi tsufa a Albaniya, KF Skënderbeu Korçë, wacce aka kafa a 1909.[6]


  1. "Korçë". Encyclopædia Britannica. Retrieved 2024-12-18.
  2. "The history of Korçë". Pana Comp. Retrieved 2024-12-18.
  3. "Amazing things to do in Korça". Korça Blog. Retrieved 2024-12-18.
  4. "Korçë: Albania's Most Charming City". Sailing Stone travel. Retrieved 2024-12-18.
  5. "Korça Beer Fest". Sailing Stone travel. Retrieved 2024-12-18.
  6. "The history of KF Skënderbeu Korçë". FK Skënderbeu. Retrieved 2024-12-18.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]