Jump to content

Koriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Koriya yanki ce daga Gabashin Asiya. Tun 1945, an rabata tsakanin ƙasashe biyu tareda daidaitawa Koriya ta Arewa, (Jamhuriyar Dimokuradiyyar Koriya) da Koriya ta Kudu (Jamhuriyar Koriya).[1] Koriya ta ƙunshi Tsibirin Jeju, da wasu ƙananan tsibirai da ke kusa da tsibirin. Yankin yana iyaka da kasar Sin zuwa arewa maso yamma da kuma Rasha zuwa arewa maso gabas. An raba ta daga Japan zuwa gabas ta mashigin Koriya da Tekun Japan (Tekun Gabas).[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]