Jump to content

Kristin Mann

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Kristin Mann (An haife shi a watan Satumba 12,1946) ɗan tarihi ɗan Amurka ce kuma marubuciya sananne saboda ayyukanta kan tarihin bauta a Afirka. a cikin 2002,an ba ta lambar yabo ta Guggenheim Fellowships.A halin yanzu ita ce Farfesa na Tarihi a Jami'ar Emory a Druid Hills,Jojiya,Amurka.

Ayyukan da aka zaɓa

[gyara sashe | gyara masomin]
  •  
  •  
  •  
  •