Kuɓewa
Jump to navigation
Jump to search
Kuɓewa | |
---|---|
| |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Malvales (en) ![]() |
Dangi | Malvaceae (en) ![]() |
Tribe | Hibisceae (en) ![]() |
Genus | Abelmoschus (en) ![]() |
jinsi | Abelmoschus esculentus Moench, 1794
|
Geographic distribution | |
![]() | |
General information | |
Tsatso |
okra (en) ![]() ![]() |
Kuɓewa Okra (Abelmoschus esculentus) wata abar miya ce, asalinta tsiro ne da ake shuka ta, tana fitar da ya'ya a saman jikinta, kuma ana sarrafa ta dan amfani da ita domin yin miya kawai. Ana samun kubewa a wurare da yawa a fadin duniya.