Jump to content

Kududdufi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

kududdufi wani wuri ne da ake samun sa a wurare da dama shi dai wannan wuri akan same shi a bayan gari ko Wasu wurare dabam dabam.

Kududdufi wani wuri ne da ke ajiye ruwa ko ruwa ke zaune a wurin.shi wannan wurin akwai inda ruwa ke zaune ko da Damina,ko da Rani.sannan makiyaya sukan tsaya wannan wurin domin dabbobi su sha ruwa.ammah irin wannan wurin akan samu kainuwa a irin wurin,kududdufi ba aka cika shan wannan ruwan ba sai dai ana matuƙar buƙata.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]