Kugel
Appearance
Kugel | |
---|---|
pudding (en) , pasta dish (en) da potato dish (en) | |
Kayan haɗi | Kwai |
Tarihi | |
Asali | Tsakiyar Turai |
kugl (Samfuri:Langx) tukunya ce da akayi da burodi,wanda akafi yi da lokshen ko kuma dankali. Abincin gargajiya ne na Yahudawa na Ashkenazi,sau dayawa ana bada shi a ranar Shabbos da bukukuwan Yahudawa. Yahudawa na Amurka suna bada shi don abincin dare na godiya.